Jump to content

Hana Vymazalová

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hana Vymazalová
Rayuwa
Haihuwa Cheb (en) Fassara, 1978 (45/46 shekaru)
ƙasa Kazech
Karatu
Harsuna Yaren Czech
Turanci
Larabci
Sana'a
Sana'a egyptologist (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Employers Charles University (en) Fassara

Dissertation nata ya mayar da hankali ne kan rubuce-rubucen lissafin kudi daga taskar fir'auna Raneferef.Abubuwan da ta ke so sun haɗa da tattalin arziƙin gidajen jana'izar Tsohuwar Masarautar da kuma amfani da ilimin lissafi wajen gudanarwa.Ta kasance memba a cikin tawagar tono Abusir tun 2006.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.