Hanan Tarik, (Amharic: ሃናን ታሪክ; wasu loƙutan ana kiranta da sunan mahaifan, ta, Tariq ko Tarq; haihuwa Yuni 30, 1994), ta kasance yar'fim din Ethiopia kuma tsohuwar beauty pageant da shirye-shiryen drama. Ta fara fitowa a fina-finai a shekarar 2015 TV drama Wolafen, inda kuma ta fito amatsayin matakin Roza har zuwa 2017. Shaharar ta a fim yafara ne a 2017.[1]