Jump to content

Hanyar Shiga ta Sarki Fahd

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hanyar Shiga ta Sarki Fahd
gadar hanya, international bridge (en) Fassara, causeway (en) Fassara da bridge–tunnel (en) Fassara
Bayanai
Bangare naBahrain–Saudi Arabia border (en) Fassara
Farawa1981
Suna a harshen gidaجسر الملك فهد
Suna sabodaFahd na Saudi Arabia
ƘasaSaudi Arebiya da Baharain
Kayan haɗireinforced concrete (en) Fassara
Date of official opening (en) Fassara12 Nuwamba, 1986
GiciyePersian Gulf (en) Fassara
Shafin yanar gizokfca.sa
Wuri
Map
 26°10′57″N 50°20′09″E / 26.1825°N 50.335833333333°E / 26.1825; 50.335833333333
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
King fahd Causeway

King Fahad Causeway babbar hanyar shiga Saudi Arabiya da Bahrain ne . Tunanin yin hanyar shine don inganta alaƙa a tsakanin Saudiyya da Bahrain. Binciken ya fara a 1968. Ginin ya fara a 1981. A 1986 aka buɗe shi ga jama'a.[1]|

A cikin 2008 akwai matsakaita na fasinjoji 48,600 kowace rana.

King fahd Causeway
  1. "Toll on King Fahd Causeway to rise from Jan. 1". Arab News. 11 December 2015.