Fahd na Saudi Arabia
Appearance


Sarki Fahd bin Abdul Aziz Al Saud, mai kula da Masallatai Masu Tsarki Guda Biyu, (1921 - 1 ga Agusta, 2005) shi ne Sarkin Masarautar Saudiyya . Ya kuma kasance shugaban gidan Saud da Firayim Minista . Ɗaya daga cikin ‘ya’yansa shi ne Abdul Aziz bin Fahd.
- Sarki Fahad tare da Jimmy Carter
- Sarki Fahad tare da Takwaransa Sarki Salman