Khalid na Saudi Arabia
Appearance

Khalid bin Abdulaziz Al Saud ( Larabci: خالد بن عبد العزيز آل سعود Khālid ibn ‘Abd al ‘Azīz Āl Su‘ūd ; 13 ga watan Fabrairu shekara ta 1913-13 ga watanYuni shekara ta 1982), shi ne Sarkin Saudiyya daga shekara ta 1975 zuwa shekara ta 1982.Shine sarki na huɗu a ƙasar.
Khalid ya mutu ne sakamakon bugun zuciya a Ta'if,Saudi Arabia,yana da shekaru 69.