Abdullah na Saudi Arabia
Appearance



Abdullah bin Abdulaziz al Saud, ( Larabci: Samfuri:Script ‘Abd ullāh ibn ‘Abd al-‘Azīz Āl Su‘ūd ) (1 ga watan Agusta a shekara ta alif dari tara da ashirin da hudu 1924 – 23 January 2015) shi ne Sarkin Saudiyya daga 1 ga Agusta 2005 har zuwa rasuwarsa a 23 Janairu 2015 . Ya zama sarki ne a bayan mutuwar ɗan'uwansa, Sarki Fahd. Shi ne ɗan Ibn Saud na goma.
Abdullah ya mutu ne daga matsalolin cututtukan huhu yana da shekara 90. [1] An'uwansa Salman sun ɗauki matsayinsa na sarki.