Sarakunan Saudi Arabia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarakunan Saudi Arabia
shugaban ƙasar, hereditary position (en) Fassara da position (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na sarki da shugaban gwamnati
Farawa 22 Satumba 1932
Suna a harshen gida ملوك السعوديه
Gajeren suna الملك السعودي, ملك السعودية da العاهل السعودي
Wurin zama na hukuma Palace of Yamamah (en) Fassara
Officeholder (en) Fassara Salman bin Abdulaziz Al Saud, Ibn Saud, Saud na Saudi Arabia, Faisal na Saudi Arabia, Khalid na Saudi Arabia, Fahd na Saudi Arabia da Abdullah na Saudi Arabia
Ƙasa Saudi Arebiya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Saudi Arebiya
Wanda yake bi King of Nejd (en) Fassara da Imam of Saudi Arabia (en) Fassara
Nada jerin list of rulers of Saudi Arabia (en) Fassara

Sarkin Saudi Arabia shine shugaban ƙasa kuma shugaban gwamnatin ta Saudi Arabia.Yana aiki ne a matsayin shugaban masarautar Saudiyya — Gidan Saud. Ana kiran Sarki Mai Kula da Masallatai Biyu Tsarkaka ( خادم الحرمين الشريفين ). Taken, yana nufin ikon da Saudiyya ke da shi a masallatan Masjid al Haram da ke Makka da Masjid al-Nabawi a Madina, ya maye gurbin Mai Martaba ( صاحب الجلالة ) a 1986.

Fadar masarautarsu ita ce Fadar Sarki a Riyadh.[1] Tun daga ranar 23 ga Janairun 2015,Sarkin Saudiyya na yanzu shine Sarki Salman.

Sarakunan Saudiyya (1932 – yanzu)[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ibn Saud (1932-1953; ya mutu a ofis)
  2. Saud (1953-1964;an kore shi)
  3. Faisal (1964–1975;aka kashe)
  4. Khalid (1975–1982;ya mutu a ofis)
  5. Fahd (1982–2005; ya mutu a ofis)
  6. Abdullah (2005–55;ya mutu a ofis)
  7. Salman (2015–na yanzu).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kings of the World – Rich Living Monarchs and their Royal Residences". Archived from the original on 2016-01-13. Retrieved 2021-03-01.