Faisal bin Abdulaziz Al Saud ( Larabci: فيصل بن عبدالعزيز آل سعود Fayṣal ibn ‘Abd al-‘Azīz Āl Su‘ūd ; an haife shie a watan Afrilu a shekara ta 1906 - 25 Maris 1975) shine Sarkin Saudiyya daga 1964 zuwa 1975.
A ranar 25 ga watan Maris ɗin shekara ta 1975, ɗan, uwan ɗan uwansa, Faisal bin Musaid ya harbe Sarki Faisal baki daya kuma ya kashe shi. Faisal yana da shekaru 68.