Harawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harawa
Harawar gyaɗa Kafin a buge gyaɗar da ke jiki

Harawa wata ciyawa ce bushashiya wacce dabbobi ke ci Ana samun harawa ne bayan manomi ya girɓe amfanin gonar sa ciyawar data rage ita ce manomi yake barin ta bushe arinƙa bawa dabbobi dunaci Manoma suna tanada ciyawar gyaɗa ne a fiyawan lokota shine yasa aka fi sanin harawa a matsayin bushashiya ciyawar gyaɗa Kala-kalar harawa Harawar gyada

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]