Jump to content

Harewa, Habasha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harewa, Habasha

Wuri
Map
 9°55′16″N 41°58′58″E / 9.9211°N 41.9828°E / 9.9211; 41.9828
Ƴantacciyar ƙasaHabasha
Region of Ethiopia (en) FassaraSomali Region (en) Fassara
Zone of Ethiopia (en) FassaraSitti Zone (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 3,836 (2007)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 790 m

Harewa, birni ne, da ke a gabashin kasar Habasha. Dake a shiyyar Shinile ta yankin Somaliya. Wannan garin yana da tashar tashar jirgin ƙasa ta Ethio-Djibouti.

Bisa ƙididdigar da Hukumar Kididdiga ta Tsakiya ta fitar a shekarar 2005, Harewa tana da yawan jama'a 1,787, daga cikinsu maza ne 964, yayin da 823 maza ne.[1] Ƙididdiga ta 1997 ta ruwaito wannan garin yana da jimillar mutane 2,231 wadanda 1,245 daga cikinsu maza ne da mata 986. Ƙabilu biyu mafi girma da aka ruwaito a wannan gari su ne Somaliya (98.74%), da Amhara (0.76%); duk sauran kabilun ne suka rage kashi 0.5% na mazauna..[2] Yana ɗaya daga cikin garuruwa huɗu a gundumar Shinile.

  1. CSA 2005 National Statistics Archived 2009-11-13 at the Wayback Machine, Table B.4
  2. 1994 Population and Housing Census of Ethiopia: Results for Somali Region, Vol. 1 Archived 2008-11-19 at the Wayback Machine Tables 2.4, 2.14 (accessed 10 January 2009). The results of the 1994 census in the Somali Region were not satisfactory, so the census was repeated in 1997.