Harin Adamawa da Taraba, 2018
Appearance
Iri | Kisan Kiyashi |
---|---|
Kwanan watan | 2018 |
Wuri |
Jihar Adamawa Jahar Taraba |
Adadin waɗanda suka rasu | 50 |
A shekarar 2018, an yi kisan kiyashi da dama a tsakiyar Najeriya (wato Taraba da Adamawa), wanda ake zargin Fulani makiyaya ne. Akalla mutane 50 aka kashe daga jihohin guda biyu.[1][2][3][4][5]
Akwai al'ummomi da dama a faɗin jihohin da suke makwabta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Fulani Herdsmen Kill 50 In Adamawa Villages". Oriental Times (in Turanci). 2018-07-10. Retrieved 2022-01-30.
- ↑ "Many Feared Killed As Suspected Herdsmen Attack Adamawa, Taraba Communities". Channels Television. Retrieved 2022-01-30.
- ↑ "Fulani herdsmen kill 50 in Adamawa villages – The Sun Nigeria Fulani herdsmen kill 50 in Adamawa villages". www.sunnewsonline.com (in Turanci). Retrieved 2022-01-30.
- ↑ Citizen, The (2018-07-11). "Fulani herdsmen strike again, kill 50 in Adamawa villages". TheCitizen - It's all about you (in Turanci). Retrieved 2022-01-30.
- ↑ NewsProbe (2018-07-11). "50 Feared Killed In Adamawa, Taraba Attacks". NewsProbe (in Turanci). Retrieved 2022-01-30.