Jump to content

Harin kuna bakin wake a Madagali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙuna Baƙin wake a Madagali
attempted murder (en) Fassara
Bayanai
Kwanan wata 9 Disamba 2016
Wuri
Map
 10°44′46″N 13°24′57″E / 10.7461°N 13.4158°E / 10.7461; 13.4158

An kai harin ƙuna baƙin wake na Madagali a ranar 9 ga watan Disamba shekara ta 2016 lokacin da wasu mata 2 ƴan kuna bakin wake suka kai hari garin Madagali a kasarvNajeriya.[1] Harin ya kashe akalla mutane 57 tare da jikkata 177.[2][3] Daga cikin waɗanda suka jikkata 120 an ruwaito cewa akwai kananan yara. "Jami'ai sun zargi ƴan kungiyar Boko Haram masu tsattsauran ra'ayin Islama."[4]

  1. "Death toll of Nigeria suicide blasts rises to 56 - Xinhua | English.news.cn". news.xinhuanet.com. Archived from the original on 2016-12-11.
  2. Hazzad, Emmanuel Ande (9 December 2016). "Two suicide bombing killed 56 people in Nigeria". Reuters. Retrieved 10 December 2016.
  3. "Toll Rises to 57 in Suicide Bombings in Northeast Nigeria - The New York Times". www.nytimes.com. Archived from the original on 2016-12-11.
  4. "Toll rises to 57 in suicide bombings in northeast Nigeria". NBC News (in Turanci). Retrieved 2017-03-09.