Harithah Yar al-Muammil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harithah Yar al-Muammil
Rayuwa
Ƴan uwa
Ahali Umm Ubays (en) Fassara
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Harithah kuma ana kiranta da Zunairah al-Rumiya, daya ce daga Sahabban Annabi kuma ta kasance baiwa a farkon musulunci sai Abubakar ya fanshe ta ya yantata daga kangin bauta da wahala.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]