Jump to content

Harshen Cherepon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Cherepon
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 cpn
Glottolog cher1271[1]

Cherepon (Chiripon, Chiripong, Kyiripong), ko Okere, yare ne na harsunan Guang wanda mutane 111,000 ke magana da shi a Ghana.

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Cherepon". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.