Harshen Guduf-Gava
Appearance
Harshen Guduf-Gava | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
gdf |
Glottolog |
gudu1252 [1] |
Guduf-Gava (wanda aka fi sani da Gudupe, Afkabiye) harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana da ita a Jihar Borno, Najeriya. A cikin wata takarda na 2006, Roger Blench ya kasafta Cineni a matsayin yare. [2]
Blench (2019) ya lissafo Cikide a matsayin harshen Guduf.
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Guduf-Gava". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Blench, 2006. The Afro-Asiatic Languages: Classification and Reference List (ms)