Harshen Kakabe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Kakabe
Default
  • Harshen Kakabe
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3


Kakabe yaren Mande ne na ƙaaar Guinea . Sannan kuma Masu magana da yaren Kakabe suna zaune a cikin tudun Futa-Jallon da ke ƙasar Gini . Kakabe na cikin ƙungiyar Mokole, wacce ita ce kungiya mafi kusanci da mutanen Manding ta fuskar al'adu da harshe. Ana magana da yaren a ƙauyuka da yawa waɗanda ke kan tudun Futa-Jallon a ƙasar Guinea . [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]