Jump to content

Harshen Kposo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Kposo
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kpo
Glottolog ikpo1238[1]
mutanen ikposo

Yaren Kposo, ko Ikposo ( Ikpɔsɔ ), shine harshen mutanen Akposso, galibi a yankin Plateau ta kasar Togo, yammacin Atakpamé, har zuwa gabashin Ghana . Ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin harsunan tsaunin Ghana-Togo, amma ba shi da tsarin azuzuwan suna da ke a cikin wasu harsuna a cikin ƙungiyar. [2]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Kposo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. M.E.Kropp Dakubu, The Languages of Ghana, Kegan Paul International, 1988.