Harshen Kuturmi
Kuturmi | |
---|---|
Asali a | Nigeria |
Yanki | Kaduna State |
'Yan asalin magana | Template:Sigfig (2000)[1] |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
khj |
Glottolog |
kutu1262 [2] |
Kuturmi, ko Ada, wani gungu ne na harshen Plateau na karamar hukumar Kachia, jihar Kaduna, Najeriya .
Iri[gyara sashe | gyara masomin]
Daban-daban sune:
- Ikryo (Aclo, Aklo, West Kuturmi), ana magana a ƙauyuka biyu na karamar hukumar Kachia
- Ibiro (Kuturmi Gabas), ana magana a ƙauyen Antara, karamar hukumar Kachia
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Template:Ethnologue18
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Kuturmi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.