Jump to content

Harshen Lelemi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lelemi
Lefana
Asali a Ghana
Yanki Jasikan
Ƙabila Buem
'Yan asalin magana
Samfuri:Sigfig (2017)e25
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 lef
Glottolog lele1264[1]


Lelemi ko Lefana ( Lε-lεmi, Lε-fana ) mutanen Buem ne ke yin magana da shi a yankin Volta mai tsaunuka na ƙasar Ghana . Yana cikin rukunin harsunan tsaunin Ghana Togo (wanda aka saba kira da Togorestsprachen ko Togo Remnant Languages) na reshen Kwa na Nijar – Kongo .

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Lelemi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.