Harshen Nyima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yaren Nyima, wanda akafi sani da Lenyima ko kuma bayan mutanen da ake kira Anyima, harshen Upper Cross River ne na Najeriya.