Harshen Pyapun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Pyapun harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana dashi a Jihar Filato, Najeriya. Ana magana dashi a kusan kauyuka 10 a gabashin hanyar Panyam - Shendam. [1]

  1. Blench, Roger. 2017. Current research on the A3 West Chadic languages.