Jump to content

Harshen Surubu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Harshen Surubu yare ne wanda mutanen Kuvori suke amfani dashi wanjan yin magana.[1] An danganta tsatsonsu izuwa wankin kasar Kongo da kuma gabacin Afrika wanda su matafiya don neman abinci da kuma kiwon dabbobi shine yasa su yawo zuwa wurare daban-daban.[1]

Wuri da Suke[gyara sashe | gyara masomin]

Ana samunsu a jahar Kaduna karkashin karamar hukumar kauru, a masarautar Kumana.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 https://joshuaproject.net/people_groups/15138/NI