Harshen Tal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tal harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana dashi a Jihar Filato, Nijeriya. Ana magana da Tal a cikin gungu na ƙauyuka 53 dake gabas da titin Panyam - Shendam. Akwai yaruka 6 na Tal,sune Bongmuut, Buzuk, Nbaal, Muɗak, Muɗong, da kuma Takong. [1]

  1. Blench, Roger. 2017. Current research on the A3 West Chadic languages.