Jump to content

Harvest: 3,000 Years (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harvest: 3,000 Years (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1976
Asalin suna Harvest: 3,000 Years
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Habasha
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Haile Gerima (en) Fassara
External links
Jarida

Mirt Sost Shi Amit ( Harvest: 3,000 Years ) fim ɗin Habasha ne na shekarar 1976 wanda Haile Gerima ya ba da Umarni.

Girbi: Harvest: 3,000 Years fim ne da aka shirya mai launin baki da fari. An yi amfani da wadanda ba 'yan wasan kwaikwayo ba, kuma an ɗauki shirin fim din a tsakiyar yakin basasa bayan hambarar da Haile Selassie.[1]

Haile Gerima ya ce:[2]

Fim ɗin farko da na yi a Habasha, Girbi: Shekaru 3000, yana nuna muku ainihin sawun ƙuruciyata, inda na girma tare da mahaifina da sauran dangina

.

— John L. Jackson Jr, Decolonizing the Fim Mind: Hira da Haile Gerima, CALLALOO: A Journal of African Diaspora Arts and Letters (2010)

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kasu Yigzaw... Uwa
  • Gebru Kasa
  • Worke Kasa ... Ɗiya
  • Melaku Makonen ... Uba
  • Adane Melaku ... Ɗa
  • Harege-Weyn Tafere ... Kaka ta wurin Uwa
  1. "Harvest 3000 Years | Tribeca Film Festival". Tribeca. Retrieved 16 October 2016.[permanent dead link]
  2. "Decolonizing the Filmic Mind: An Interview with Haile Gerima". repository.upenn.edu. Retrieved 16 October 2016.