Jump to content

Hassan Omale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hassan Omale
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Hassan Omale ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar Ankpa, Olamaboro da Omala na jihar Kogi a majalisar wakilai ta takwas (8). [1] [2] [3]

  1. Itodo, Yemi (2017-12-13). "Kogi reps member, Omale warns Nigerian politicians against self-enrichment". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.
  2. admin (2017-12-28). "Hassan Omale Flags Off Ojiaji Bridge in Omala". :: Kogi Reports (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.
  3. Wande, S.-Davies (2018-01-31). "Reps ask transport ministry to complete Otukpo-Ajaokuta railway project". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.