Jump to content

Hawa N'Diaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hawa N'Diaye
Rayuwa
Cikakken suna Hawa Ramatou N'Diaye
Haihuwa Strasbourg, 24 ga Yuli, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Le Havre AC Handball (en) Fassara-2014
Metz Handball (en) Fassara2014-2017
Chambray Touraine Handball (en) Fassara2017-2019
Toulon Métropole Var Handball (en) Fassara2019-2022
Siófok KC (en) Fassara2022-2023
SCM Gloria Buzău (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa line player (en) Fassara
Tsayi 176 cm

Hawa N'Diaye (an haife ta a ranar 24 ga watan Yulin shekara ta 1995) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a Gloria Buzău da tawagar kasar Senegal. [1]

Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Hawa N'Diaye EHF Profile". European Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.
  2. "2019 Women's World Handball Championship; Japan – Team Roaster Senegal" (PDF). International Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.