Jump to content

Hazem Abdel-Azim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hazem Abdel-Azim
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1960 (63/64 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Karatu
Makaranta Jami'ar Alkahira
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
" SCAF ƙananan rauni ga Hazem Abdel Azim", na Carlos Latuff, 2011

Hazem Abdel-Azim (ko Hazim Abdelazim) ( Larabci: حازم عبد العظيم‎  ; an haife shi ne a shekara ta 1960) ya kasan ce babban ɗan adawar gwamnatin Masar ne. A cikin 2007, ya kasance babban mai ba da shawara ga ministan sadarwa a lokacin- Shugaba Hosni Mubarak . An san shi a matsayin mai gwagwarmaya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.