Henry Johnson (firist)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1840 (185/186 shekaru) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Church Missionary Society College, Islington (en) |
| Sana'a | |
| Imani | |
| Addini |
Anglicanism (en) |
Henry Johnson shi ne Archdeacon na Upper Niger daga 1878 zuwa 1891.[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Johnson a 1840 a matsayin Omoba na mutanen Oyo .[2]Ya yi karatun firist a Kwalejin Mishan ta Church,Islington .[3]An naɗa shi diacon a St. George's Cathedral,Saliyo a 1866,kuma firist a 1867.Johnson yayi aiki a Fourah Bay,Sherbro[4]da Lokoja .An nada shi mai daraja MA na Jami'ar Cambridge a 1886.[5]
Johnson ya mutu a shekara ta 1901.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Crockford's Clerical Directory 1898 p730: London, Horace Cox, 1898
- ↑ DACB
- ↑ Justus
- ↑ "The missionary history of Sierra Leone" Seddall,H. p234:London, Hatchards,1874
- ↑ Alumni Cantabrigienses Part II vol iii p579
- ↑ "The Missing Chapter". Archived from the original on 2023-09-06. Retrieved 2023-09-06.