Oba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oba
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ruler (en) Fassara

Oba na nufin Shugaba a Yarbanci da a harsunan Mutanen Bini dake Yammacin Afirka. Sarakuna Kasashen Yarbawa, a yankin dake ayanzu a jamhuriyar Benin, da Nigeria da kuma kasar Togo, suna amfani da sunan amatsayin sunan girmamawa kafin sunan mutum. Wadanda sunan bayan mulkin mallaka akwai, Oba Ogunwusi na Ile Ife, Oba Aromolaran na Ilesha da Oba Adeyemi na Oyo. Misalin sunan ga mutumin Bini dake da sunan shine Oba Ewuare II na Benin.

Sunan na da banbanci da sunan Oloye, wanda ake amfani dashi amatsayin kwalliya ga masu ayyuka ga obaye acikin tsarin shugabancin Yarbawa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.