Adeyeye Enitan Ogunwusi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adeyeye Enitan Ogunwusi
Ooni of Ife (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 17 Oktoba 1974 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Loyola College, Ibadan (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a accountant (en) Fassara

Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi ; ( Jájájá II ) (an Haife shi ne a ga wata 17 Oktoban shekarar 1974) . Ya kuma kasan ce shine Ooni Of Ife na 51 kuma na yanzu. Shi ne basaraken / monarch na Yoruba mulki na Ile-Ife . Ya hau gadon sarauta a shekarar 2015 ya gaji marigayi Oba Okunade Sijuwade . wanda shine Ooni na Ife na 50.

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara karatunsa na firamare a Subuola Memorial Nursery and Primary School, Ibadan and Council District Council, Akobo, Ibadan. Daga nan ya zarce zuwa Kwalejin Loyola, Ibadan sannan daga bisani ya wuce Makarantar Sakandaren St. Peters, Ile-Ife, inda ya samu takardar shaidar sakandare (SSCE). Ya kuma kammala karatunsa a matsayin akawu daga The Polytechnic, Ibadan .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]