Henry Odein Ajumogobia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Henry Odein Ajumogobia
Ministan harkan kasan waje

6 ga Afirilu, 2010 - 9 ga Yuli, 2011
Ojo Maduekwe - Olugbenga Ashiru
Rayuwa
Haihuwa Jihar rivers, 29 ga Yuni, 1956 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jihar Riba s
Jami'ar Lagos
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Sakatariya Clinton ta gana da ministan harkokin wajen Najeriya Ajumogobia
Ajumogobia, shugaban kasa Goodluck Jonathan da tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarzoky suna musabaha

Henry Odein Ajumogobia (An haifeshi ranar 29 ga watan Yuni, 1955). Ya kasance lawya ne na Najeriya, wanda ya riƙe matsayin ministan jiha na hada-hadan man-fetur (minister of state for petroleum resources) a tsakanin shekara ta 2007 zuwa shekarar 2009, sannan se minstan Harkokin Waje (Foreign Affairs) tsakanin Aprelun 2010 zuwa Juli 2011[1]. Ya kuma kasance shugaban Nigeria's delegation to Opec a tsakanin shekarar 2007 zuwa watan Disamba 2008[2]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Henry Odein Ajumogobia ya halarci wadannan makrantu;LLB ( Lagos) a jami'ar Legas (1975-1978), B.L a Nigerian Law School (1979), LL.M (Harvard) a 1988.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ajumogobia ya zana Senior Advocate na Najirya a shekarar 2003, kuma an bashi matsayin Attorney General kuma Comminsioner of justice a jihar Rivers a shekarar 2003.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]