Jump to content

Olugbenga Ashiru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olugbenga Ashiru
Ministan harkan kasan waje Najeriya

ga Yuli, 2011 - 2015
Henry Odein Ajumogobia - Geoffrey Onyeama
Rayuwa
Haihuwa Ijebu Ode, 27 ga Augusta, 1948
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Afirka ta kudu, 29 Nuwamba, 2014
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Olugbenga Ashiru a 2013
Hillary Rodham Clinton ta gaishe da Olugbenga Ashiru da Viola Onwuli a Najeriya Agusta 9, 2012

Olugbenga Ashiru (27 ga Agusta 1948 - 29 Nuwamba 2014) shi ne Ministan Harkokin Wajen Nijeriya daga 2011 zuwa 2013. Ya kammala karatun digirinsa a Jami’ar Legas kuma ya yi aikin diflomasiyya, ya taba zama Jakadan Najeriya a Koriya ta Kudu, da kuma Babban Kwamishinan Najeriya a Afirka ta Kudu . Ya mutu a Afirka ta Kudu a watan Nuwamba 2014 yana da shekara 66.