Jump to content

Henry Odein Ajumogobia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Henry Odein Ajumogobia
Ministan harkan kasan waje

6 ga Afirilu, 2010 - 9 ga Yuli, 2011
Ojo Maduekwe - Olugbenga Ashiru
Rayuwa
Haihuwa Jihar rivers, 29 ga Yuni, 1956 (68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jihar Riba s
Jami'ar Lagos
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Sakatariya Clinton ta gana da ministan harkokin wajen Najeriya Ajumogobia
Henry Odein Ajumogobia
Henry Odein Ajumogobiab daga gefen dama

Henry Odein Ajumogobia (An haifeshi ranar 29 ga watan Yunin shekarar 1955). Ya kasance lawya ne na kasar Najeriya, wanda ya riƙe matsayin ministan jiha na hada-hadan man-fetur (minister of state for petroleum resources) a tsakanin shekara ta 2007, zuwa shekarar 2009, sannan se minstan Harkokin Waje (Foreign Affairs) tsakanin Aprelun shekarar 2010, zuwa watan Julin shekarar 2011[1]. Ya kuma kasance shugaban Nigeria's delegation to Opec a tsakanin shekarar 2007, Zuwa watan Disambar shekarar 2008[2]

Henry Odein Ajumogobia ya halarci wadannan makrantu;LLB ( Lagos) a jami'ar Legas (1975-1978), B.L a Nigerian Law School (1979), LL.M (Harvard) a shekarar 1988.

Ajumogobia ya zana Senior Advocate na Najirya a shekarar 2003, kuma an bashi matsayin Attorney General kuma Comminsioner of justice a jihar Rivers a shekarar 2003.