Hermien Dommisse

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hermien Dommisse
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 27 Oktoba 1915
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Edenvale (en) Fassara da Afirka ta kudu, 24 ga Maris, 2010
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, marubuci, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
Kyaututtuka
IMDb nm1241197

Hermien Dommisse (An haifeta ranar 27 ga watan Oktoba 1915 – 24 Maris 2010) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afrika ta Kudu.

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Dommise a shekara ta 1915. Ta yi fina-finai da dama a Afirka ta Kudu ciki har da Die Kandidaat da Jannie totsiens. An san ta da fito shirin"Egoli: Place of Gold" na South African TV soap. Dommisse ta mutu a Afirka ta Kudu a gidan da take jinya.[1] Ta sami lambar yabo ta Fleur du Cap Theater Lifetime Award a cikin 1999.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Veteran Egoli actress Hermien Dommisse dies 25 March 2010, retrieved August 2014