Honshu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tsibirin Honshu a cikin tsibirin Japan.

Honshu (lafazi: /honeshu/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren Japan ne. Tana da filin marubba’in kilomita 225,800 da yawan mutane 104,000,000 (bisa ga jimillar shekarar 2010).