Housing Bank of Rwanda
Appearance
Housing Bank of Rwanda | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | kamfani |
Masana'anta | financial services (en) |
Aiki | |
Kayayyaki |
mortgage loan (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Kigali |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2004 |
chr.co.rw… |
Bankin Gidaje na Ruwanda, (HBR), bankin kasuwanci ne a Ruwanda. Sunan shi a cikin Faransanci shi ne "Banque de l'Habitat du Rwanda SA (BHR)". Bankin yana ɗaya daga cikin bankunan kasuwanci da Babban Bankin ƙasar Ruwanda, mai kula da harkokin banki na ƙasa ya ba da lasisi.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.