Jump to content

Huang Hui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Huang Hui
Rayuwa
Karatu
Makaranta Tsinghua University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane

Huang Hui masaniyar gine- ginen kasar Sin ce. Huang tana zaune kuma tana aiki a birnin Beijing na kasar Sin.

Huang ta sauke karatu daga jami'ar Tsinghua a shekarar 1961 da digiri a fannin gine-gine.

Huang ta kasance wadda ta samu lambar yabo ta kyakkyawan zane daga ma'aikatar gidaje da raya birane da karkara da ma'aikatar kare muhalli ta Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin saboda zanen da ta tsara na makarantar sakandare ta Beijing mai lamba 4.

Kara karantawa

[gyara sashe | gyara masomin]
Hui Huang tayi aiki
  • "Duzuo." Lunheng jiaoshi . Huang Hui ne ya bayyana shi. Taipei: Taiwan shangwu yinshuguan, 1983.
  • Guan, Changcun & Shi, Jian. "Gyara a yankin Xiaohoucang". Bita na Tsare-tsare da Gine-gine na birnin Beijing. 1989, No.2, shafi. 21-23 (cikin Sinanci).