Hukumar Kwallon kafar Nijar
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
association football federation (en) |
| Ƙasa | Nijar |
| Aiki | |
| Mamba na |
FIFA, Confederation of African Football (en) |
| Mulki | |
| Hedkwata | Niamey |
| Mamallaki |
Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka da Confederation of African Football (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1962 |
| fenifoot.football… | |

Hukumar Kwallon kafar Nijar The Nigerien Football Federation (Faransanci: Fédération Nigerienne de Football) FENIFOOT a takaice, itace babbar hukumar kwallon kafa ta kasar Nijar wadda ke tafiyar da Kungiyar Kwallon kafar Nijar. Hakanan itace mai kuda da dukkan harkokin Kwallon kafa a Nijar tare da shirya gasar lig-lig ta kasar.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kirkiri FENIFOOT a 1961, kuma tayi rijista da hukumar kwallon kafa ta duniya a 1964 da kukumar kwallon kafar Afrika a 1965.