Hukumar wasannin motsa jiki ta Guinea-Bissau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukumar wasannin motsa jiki ta Guinea-Bissau
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara
Ƙasa Guinea-Bissau
Mulki
Hedkwata Bisau
Tarihi
Ƙirƙira 1988
hoton wurin motsa jiki

Hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Guinea-Bissau (FAGB; Federação de Atletismo da Guiné-Bissau) ita ce hukumar da ke kula da wasannin motsa jiki a Guinea-Bissau. Shugaban ta na yanzu shine Renato Moura.[1] [2]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa FAGB a cikin shekarar 1988, [3] kuma tana da alaƙa da IAAF a cikin shekarar 1991.[4]

Alaka[gyara sashe | gyara masomin]

1-International Association of Athletics Federations (IAAF)

2-Confederation of African Athletics (CAA)

3-Asociación Iberoamericana de Atletismo (AIA; Ibero-American Athletics Association)

Bugu da ƙari, tana daga cikin ƙungiyoyin ƙasa masu zuwa:

  • Kwamitin Olympics na Guinea-Bissau (Portuguese: Comité Olímpico da Guiné-Bissau )

Bayanan ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

FAGB tana kiyaye bayanan ƙasa .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Federacao de Atletismo da Guinea-Bissau , IAAF, retrieved January 8, 2013
  2. Presidente Renato Moura e o Director Técnico da FAGB Adão Camala, nas celebracoes do 39º Aniversario da Independencia da Guiné-Bissau, Bissau 24/09/2012 (in Portuguese), Federação de Atletismo da Guiné-Bissau, September 25, 2012, retrieved October 22, 2012
  3. ASOCIACIÓN INTERNACIONAL DE FEDERACIONES DE ATLETISMO - CONSTITUCIÓN EN VIGOR A PARTIR DEL 1 DE NOVIEMBRE DE 2011 (PDF) (in Spanish), IAAF, p. 58, retrieved October 22, 2012
  4. El Atletismo Iberoamericano (PDF) (in Spanish), Real Federación Española de Atletismo, p. 20, retrieved October 22, 2012