Humaira Zaheer
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lahore, 8 Satumba 1977 (48 shekaru) |
| ƙasa | Pakistan |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| IMDb | nm8301183 |

Humaira Zaheer yar wasan kwaikwayo ce a kasar Pakistan ce. An san ta da rawar da ta taka a wasan kwaikwayo Bharosa Pyar Tera, Hiddat, Log Kya Kahenge, Shehr-e-Malal da Sehra Main Safar.
Rayuwarta na farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Humaira a ranar 8 ga watan Satumba shekarata alif dari tara da sittin 1960 a Lahore, Pakistan. Ta kammala karatunta a Jami'ar Lahore.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.