Hunter Island penguin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Island penguin suna cikin dangi tsuntsayennan marasa tashi wadanda suke rayuwa a bakin ruwa musamman ma tekuna, amma su Hunter Island penguin ko kuma (Tasidyptes hunteri) a yare ilimin halittu (biology) suna daga cikin rukunin halittun tsuntsayen nan na penguin, amma su Hunter Island penguin suna daga cikin halittun da suka bace. wanda aka sami burbushin kasusuwan su a wurin zububarr da da ragowa mai suna Holocene Aboriginal a Stockyard dake tsubirin a wurin da ake kira da Bass Strait kilomiter biyar daga yamman arewacin bakin tekun Tasmania, a kasar Australiya. Ragowe-ragowen da aka auna su suna nuni da shekaru 760 ± 70 Ana jayayya abisa rukunin da zasu kasance saboda saboda kakkarye war da kasusuwan sukai, da kuma kasa ban-bance su da Eudyptes da kuma rashin dabbacin shekaru 760 ± 70 dakuma gwajin kwayar halitta na DNA yanuna cewa kasu susuwan halittu uku ne maban-ban ta wadan da suka hada da Fiordland crested penguin, Snares crested penguin, and fairy penguin.[1]

Nassoshi[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Hunter_Island_penguin