I Sing of a Well (fim)
Appearance
| I Sing of a Well (fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2009 |
| Asalin suna | I Sing of a Well |
| Asalin harshe | Turanci |
| Ƙasar asali | Ghana |
| Characteristics | |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Leila Djansi |
| Marubin wasannin kwaykwayo | Jot Agyeman |
| 'yan wasa | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
I Sing of a Well fim ne na ƙasar Ghana na shekarar 2009 wanda Leila Djansi ta ba da Umarni. Taurari shirin sun haɗa da Jimmy Jean-Louis, Jot Agyeman da Freeman Ekow.[1]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Jot Agyeman a matsayin Prince Wenambe
- Akofa Edjeani Asiedu
- Samuel Annang a matsayin Dattijo
- Edna Asare a matsayin Palace Maid
- Comfort Bawa a matsayin Matar Kauye
- Jerry Botwe a matsayin Mai Sanarwa
- Freeman Ekow a matsayin Omuaru
- Jimmy Jean-Louis a matsayin Mai ba da labari
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "I Sing of a Well". Modernghana.com. Retrieved 31 October 2014.