Jump to content

Ibn al-Yasamin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibn al-Yasamin
Rayuwa
Haihuwa Fas, 11 century
Mutuwa Marrakesh, 1204
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a masanin lissafi, maiwaƙe, injiniya, astrologer (en) Fassara da Islamic jurist (en) Fassara
hutun masalacin Ibn al-yasmin

Abu Muhammad Abdallah ibn Muhammad ibn hajjaj ibn al-yasin Al-adrini al fessi (ya mutu a1204) yaxo ansanshi da ibn al-yasmin ya kasance masanin lissafi a lokacin dayake da kananun shekaru an haifeshi a kasar maroko sannan yayi karatunshi a kasar sevillar zaka yi tunanin Tayaya labarinshi yayi dai dai Dana al-isbili yakasance yana rayuwarshi bakamar yanada barber iyalai bane shi kanshi yasan yanada gagarimar gudumuwa wajan kirkirar nambobin ghobari (Lambobin larafci na yamma) Ayanzu sunkasan ce sunanki amfani mafi yawancin bangarorin duniyar lissafi yakasan ce yaxo cikine Karan sharia Wanda aka kirkirar a And alusia poetry.[1] [2]

  1. Sarton, George. Introduction to the History of Science. Vol. 2. p. 400.
  2. Djebbar, Ahmed (2008). Selin, Helaine (ed.). Encyclopaedia of the history of science, technology, and medicine in non-western cultures. New York: Springer. p. 1099. ISBN 9781402049606.