Jump to content

Ibrahim Bello Dauda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Bello Dauda
Rayuwa
Sana'a

Ibrahim Bello Dauda shi ne jigon jam'iyyar All Progressives Congress na ƙasa,[1] kuma kodinetan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Media Support Organisation na ƙasa.[2] Ya ƙware kan dangantakar dan Adam da kwanciyar hankali na mulki.[3][4]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ibrahim Bello Dauda a cikin shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu (1972) an haifi Ibrahim Bello Dauda ne a jihar Borno, ɗan asalin harshen Ziriya. A lokacin zaben shugaban ƙasa na shekara ta 2015 Ya samu rauni a ƙashin baya a lokacin yaƙin neman zaɓe, Ya tafi aikin tiyatar ƙashin baya sakamakon raunukan da ya samu.[5]

Yana da digirin digirgir a fannin Gudanar da Kasuwanci.[6]

Kafin ya shiga ƙungiyar goyon bayan Buhari Ma'aikaci ne kuma Akanta. Ya ƙware a fannin gudanar da harkokin jama'a da na kamfanoni. An ba shi lambar yabo ta jagoranci daga dandalin ci gaban Afirka a taron koli na duniya.[7][8]

  1. http://www.dailytimesng.com/buharis-achievements-three-years-enough-reasons-let-return-2019-dauda/#sidr-main
  2. https://www.blueprint.ng/is-expansion-of-buharis-cabinet-necessary-now/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-10. Retrieved 2022-09-23.
  4. https://ng.linkedin.com/in/ibrahim-bello-dauda-2911a9118
  5. https://www.tori.ng/news/54732/buharis-strong-supporter-undergoes-surgery-over-in.html
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-23. Retrieved 2022-09-23.
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-23. Retrieved 2022-09-23.
  8. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Ibrahim_Bello_Dauda