Jump to content

Ibrahim Ghannam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Hassan Kheite
Ibrahim Ghannam

Ibrahim Hassan Kheite (1930-1984),wanda aka fi sani da Ibrahim Ghannam,ɗan wasan kwaikwayo ne kuma mai zane-zane na Palasdinawa.An haife shi a garin Yajur da ke bakin teku kusa da Haifa a Falasdinu kuma daga baya ya zauna a sansanin 'yan gudun hijira na Tal Al-Za'atar,wanda ke arewacin Beirut a Lebanon.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Boulatta, Kamal (2005). ""Art", in Philip Mattar, ed. The Encyclopedia of the Palestinians (New York: Facts on File, 2005)".