Jump to content

Ibrahim Kunle Olanrewaju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Kunle Olanrewaju
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ido/Osi, Moba/Ilejeme
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ibrahim Kunle Olanrewaju ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar mazaɓar Ido/Osi/Moba/Ilejemeje a majalisar wakilai. [1]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ibrahim Kunle Olanrewaju ya fito ne daga jihar Ekiti. A shekarar 2019, an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar tarayya a ƙarƙashin jam’iyyar APC. A cikin shekara ta 2023, an naɗa shi a matsayin Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Al'amuran Majalisar Tarayya (Majalisar Wakilai). [2] [3]

  1. Gaddafi, Ibrahim Tanko (2023-01-10). "89% of Ekiti lawmakers sponsor 6 bills or more | NASS Scorecard". OrderPaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. Moribirin, Rosemary (2023-06-19). "Breaking: Tinubu appoints more special advisers *Full profile of new appointees". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.