Jump to content

Ibrahim Mandawari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ibrahim Mandawari Tsohon jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood ya fara fim tun yana matashi yanzun ya zama dattijo a masana'antar[1] Yana fitowa a matsayin UBA a masana'antar, kyakkyawan jarumi ne Wanda yake Hawa matsayin gwamna a fim ya hau abin daidai .[2]yayi fina finai da dama, sannan a wata hira da akai da jarumi sarkin kanniwud Ali nuhu, inda yace Ibrahim mandawari shine yasa mishi suna yaro mai tashe.

Cikakken sunan sa shine Ibrahim muhammad Mandawari Wanda ya Bada gudummawa gurin Gina masana'antar kanniwud, jarumi ne Kuma furodusa ne. An haife shi a ranar 15 ga watan ugusta a Unguwar Kano municipal Wani local government a jihar Kano. Ya shigo masana'antar fim a shekarar 1999, Yana zuwa training a gidan radio da talabijin domin ya Kara Gina career nasa. Yayi fina finai basa kirguwa a masana'antar, yayi furodusin sama da hamsin shi da kansa[3]

  1. https://manuniya.com/2023/01/30/tattaunawa-da-ibrahim-mandawari-akan-rayuwar-sa-da-baku-sani-ba-nina-fara-yin-producer-a-kannywood-1990/
  2. https://www.bbc.com/hausa/media-55561914
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.