Ibrahim Marou
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Tillabéri, 1 ga Janairu, 2000 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ibrahim Boubacar Marou (an haife shi 1 ga Janairun 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijar AS FAN da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijar.[1]
Diddigin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Ibrahim Marou at Soccerway
- Samfuri:WorldFootball.net Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ibrahim Marou at National-Football-Teams.com