Jump to content

Ibrahima Sory Doumbouya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahima Sory Doumbouya
Rayuwa
Haihuwa Gine, 25 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ibrahima Sory Doumbouya (an haife shi 25 ga watan Maris ɗin 1996), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Guinea wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Guinée Championnat Horoya AC da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Guinea . [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Ibrahima Sory Doumbouya at National-Football-Teams.com

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ibrahima Sory Doumbouya at WorldFootball.net
  • Ibrahima Sory Doumbouya at FootballDatabase.eu
  • Ibrahima Sory Doumbouya at Soccerway