Ibule-soro
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Ondo | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ifedore | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 377 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Ibule-Soro gari ne a ƙaramar hukumar Ifedore a Jihar Ondo, Kudu maso Yammacin Najeriya. Ya shahara wajen sayar da mafi kyawun giyar dabino a jihar Ondo wanda ya jagoranci talakawa da manyan ma'aikatan gwamnati da suka saba zuwa yankin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
